YADDA ZAKA BUDE FACEBOOK A WAYARKA KAMAR A COMPUTER.

Jiya mutane biyu sun tambaye ni akan ya ake bude babban shafin facebook a waya kamar yadda zakka bude shi a computer.
To in kuna tare da mu wannan ba wani abu bane mai wahala domin yafi komai sauki.
Kawai tafi kan browser ka ka rubuta wannan
www.facebook.com/home.php
shike nan zai bude make kamar computer:

By Kabiru Abdullahi

No comments:

Post a Comment