Garabasa Daga Kamfanin Airtel

Tsaftacecciyar hanyar samun garabasa wadda kamfanin airtel suka kaddamar Mesuna "Airtel Home" Tsarin airtel ga duk wanda kamfanin na airtel suka Sahalewa shiga ze more garabasa kamar haka:-
1.kyautar mb na adadin kudin daka loda misali idan ka loda naira dari kanada mb dari 100 naira 100 mb kenan kokuma in ka loda 200 kanada 200mb bayan kudinka na ainashi suna nan.
2.samun kyautar ribanya kudin daka Loda idan ka loda 200 zaka samu kyautar 600 bayan 200 dinka tana nan kuma ga 200mb itama. tayaya zankoma Aritel Home? amsa: danna *121*5*2# bayan kayi nasarar kaura inzaka loda kati a wayarka sai kayi yanda kakeyi in zaka loda kati a MTN Ma'ana zaka loda kati a layinka na airtel wanda yake kan tsarin Airtel sai ka danna *555*card pin# kaga kenan irin na MTN Sannan in Zaka duba ballence ma sai ka danna *556#. daga karshe ina bada shawara ga Wanda layinsa besamu sahalewar shiga wannan tsarinba to ya nemi wani.

No comments:

Post a Comment