YADDA ZAKA YI KALLON TV AKAN WAYARKA ANDROID. Kabiru Abdullahi Wannan zai farune idan kayi download din wani application da ake kira da SYBLA TV. A zabi wannan application shine best gaba daya akan sauran application na android,saboda zai baka damar streaming din football matches kai tsaye, wasannin wrestling matches kai tsaye, Labaran duniya kai tsaye , kallon fina_finai a ta Movie channels, ka kalli events da sauran abubuwa kai tsaya wato LIVE.. Karda in bantaro da yawa da sai ince kamar dstv ce saboda yana da yawan channels ba kamar su apps kamr su spb tv, netflix Apps. Kuma duk zaka kalli kowane channels a kowane lokaci kyauta. Ina Nufin Datar Ka Kawai zasu diba. MUHIMMANCIN SYBLA TV: There are so many good stuffs about the sybla tv app which I have already pointed out at the beginning of this post, I will personally like to list few more features of the app that will definitely wow you; >> wannan app din baya bukatar wani advanced configuration kafin amfani dashi, saboda haka yana da saukin ga kowa yayi download dinsa da kuma amfani dashi,wajen kallon Football Matches da kuma fina_finai a cikin full screen. >> wannan app zai sanar dakai lokaci da kuma yaren da zasu gabatar da wannan shirin. >> an samar da wannan app kyauta ne don haka baya da wani pro-version. >> yana da matukar haske kuma yana aiki akan kowace wayar android. >> wannan app yana nuna tv tar ba kamar wadansu app da suke amfani da browser wannan ya kasance bata da memory bug wanda suke jawo kar a sami lagging, freezing ko error in low end devices. YADDA ZAKA YI DOWNLOAD SYBLA TV. Kamar yadda nayi bayani a farko akan amfaninsa ba sai na kara wani bayani ba, kawai kabi wadannan matakan na kasa. Domin more wannan app na sybla tv android. 1] Kaje kan settings akan wayarka nakan screen. 2] kaje kan Applications ka shiga cikinsa ka shiga option kayi Enable din install non- market apps. Sannan kayi Download din sybla tv daga website dinsu wato: http://www.sybla.com ko kayi downlaod dinsa anan http://www.sholamie.com/upload/files/ 6727syblatvplus.apk 3] kayi install dinta sannan kabi matakan akan screen din wanda zai maka matashiya har zuwa ka fara kallon tv dinka cikin nasara akan android smartphone da devices. Da fatan wannan zai taimaka......Dan Allah kayi amfani da wannan share button na kasan post din kayi share din wannan bayanin ga abokananka masu amfani da waya Android. Kuma karda ka wuce bakayi comment ba domin shine ke kara mana kwarin gwiwar kuna tare damu. www.sybla.com
No comments:
Post a Comment