b atareda kayi anfani da wani BOX ba, atakaice flashing wani abune Wanda akeyi akan wayoyi yayinda suka kamu da cutuka, Abubuwan da zaka tanada sune kamar haka
1:- Nokia PC Suite.exe shiga nan domin kadauko Link http:// filehippo.com/download_nokia_pc_suite/
2:-Nokia BB5 Usb Flash Tools V1.70.zip ko exe shiga nan domin kadauko
Link-1 http://www.mediafire.com/? 4mh91s4trz94vx9 OR
Link-2 http://
masumpatwary.blogspot.com/2015/08/ nokia-best-bb5-easy-service-tool- crack.html
3:- Original USB Cable wannan shikuma kaje kasuwa kasawo
4:- Kayi downloading din File (RM) bari mudauki misalin Nokia Asha 200 model idan kadannan *#0000# zakaga tanada RM-761, ko kuma idan kacire battery kadiba a bayan wayar zakaga RM-761 kuma kasani kowace kalar Nokia RM number nata daban yake, shiganan domin kayi downloading Nokia Asha 200 RM-761 don kajaraba
link http:// nokiafirmwarefile.blogspot.com/2013/08/ nokia-asha-200-rm-761-latest-1204.html idan kadauko file din to kayi extract dinsa saboda zip file ne, Menene ake cema File wato(RM)????? ____________________________
Dafarko duk Wanda yasan harkar flashing yasan menene ake cema RM Wato shi File (RM) ana anfani dashi a sashen Nokia product wurin yin flashing yayinda wani virus yakamata ko idan batayin operating Normal RM ya kasu diga kamar haka,
1- MCU
2- PPM
3- CNT MCU:- ya kunshi bangaren Software Setup file‚
PPM:- ya shine yake dauke daduk wani rubutu na kan waya kamar language dadai sauransu,
CNT:- shine yake dauke da duk wani package kamar irin wallpapers da games da logos da settings dadai sauransu. Karinbayani atakaice
MCU, ya kunshi models tareda cusw,
PPM, yana daukeda duk wani alphabet na kan waya Nokia
CNT, shine yake dauke da sauran ucp, da image na kan waya, bayan ka mallaki wadannan abubuwan kuma kayi installing Na (Nokia pc Suite), da (Nokia BB5 Usb Flash Tools V1.70) sai kafara bude (Nokia BB5 Usb Flash Tools V1.70) idan ya bude sai kadiba gefen hannunka Na dama zakaga inda akasa MCU, PPM, CNT, Tosai kayi click kayi selecting din wannan RM din da kadauko Na ita wannan wayar da kake bukatar kayiwa flashing file din daman guda uku ne MCU, PPM, CNT kowanne kasashi acikin gidanai, idan kadiba akan software din daga kasa zakagan wasu box-box wasu anyi mark nasu da wannan alamar (√) wasu kuma ba'ayiba to duk wadanda ba'ayiwa mark ba to kayimasu √ sannan kayi selecting Full_flashing sai kayi click on (FLASH) yakasance wayarda zakayiwa flashing kayi switch_OFF nata kuma battery yanada charge da yawa, to sai jona USB cable dinka ga Computer sannan kasa ga wayar kadanna power da sauri kada kawuce second 1 wuri danna power da kuma dauke hannunka akan power sai kadauke hannunka kajira zakaga tayi connecting tafara flashing, idan tanunama tagama flashing sai kayi disconnecte shikenan. #Engr_Sahal mai tambaya sai yayi Ina bada hakuri narashing yin cikakun bayanai akan wasu abubuwa,
NOTE 1:- kada ka kuskura kasama wata waya file dinda banata ba.
nice post i hope it will work :)
ReplyDelete