A Yau yawancin Mutane Suna Amfani da waya
Kirar Andiriod Dan Amfanin kansu. Hakan ne Nema yasa
Wasu Lokuta Wasu ke Sa Security Code A wayar Tasu,
Domin su Tsare wayar Tasu Daga Muta Ne Saboda
Mantuwa Ko kuma mu iya Cewa Harkoki Sunma Wasummu
Yawa Sai kaga Mutum ya manta ko Meya Seta A Matsayin
Pasword din nasa Daga nan kuma Sai a shiga Ruda ni Sai
an kaita Anyi UNLOCKING dinta Inma Anyi Rashin Sa'a
Saikaji Ance sai Anmata Flashing..... Idan kaima kasamu
kanka cikin wanda yasa Security Code Na Wayarsa Kirar
Andriod, Kuma ya manta Toga Mafita Inkabi Wadannan
Matakai.... Mataki Na Farko : Ana bukatar Ka kashe wayar
Taka Mataki Na Biyu : Saika danna key din Volume Na
Sama Yayi tsahon 30 Seconds Mataki Na Uku : Saika danna
Home Buttom Wato key Din Shiga Menu din wayar kenan
Saika Danna Key din Kunna wayar A tare Har sai wayar
Takawo, Tana kawowa saika Sa keY din da ka danna Wato
Home Key Da Switch Key Mataki Na Hudu : Daganan ne
zakaga Tasama"Enter Secret Android Menu"Kawai Saika
Danna Home Buttum Sama da kasa a Cikin Menu din
Mataki Na Biyar : Shine Saika danna Zabi Na Uku Wato
"Delete All User Data" Daka Danna Shikenan Kaci Nasaran
Reset Din Security Code din wayar Andriod Dinka. GARGADI
§§§ Wannan Trick din munyi Kokari wajen kawo maku
shine Domin Taimako Kawai Ba don Cutarwa ba Domin
Wasu Zasu Iya Amfani Da Wannan Trick din domin
kuntatama Wasu Allah yayi Mana Jagora Ameen !
YADDA ZAKA BUDE KO RESET DIN SECURITY CODE DIN WAYAR ANDIRIOD BAYAN AN MANTA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
Fantastic
ReplyDelete