ASALAMUALAIKUM WARAHAMATULLAH
JAMA'A KO INCE YAN UWA ABOKAINA
INASON INYI WONI DAN TSAKACINE
AKAN WANNAN
GROUP DA MUKA BUDE
MUN BUDE WANNAN GROUP DINNE SABIDA MU WAYAR DA KAN AL'UMMA
AKAN WANNAN DAMA DA TAZO MANA A WANNAN ZAMANI DA MUKE CIKI NA 5 FIFTH GENERATION SHINE CRYPTO CURRENCY.
KAR MUYI WASA DA WANNAN DAMA DA MUKA SAMU DAGA BAYA MUZO MUNA CIZON DAN YATSA DAGA BAYA.
MUHADU MUZAMA TSUNTSIYA MANDARIN KI DAYA SABIDA MUGINA RAYUWAR MU,
KUMA MUGINA WANNAN TEAM NAMU MAI ALBARKA SABIDA KOWA YA ALFANA YASAMU KAIWA GA NASARA.
MUZO MUHADU MUYI WANNAN TAFIYA TA NASARA MAI SUNA FORSAGE.
NASAN WOSUN MU SUNA JIN LABARIN (100% DECENTRALIZED PROGRAM CALLED FORSAGE).
KOKUMA (MILLION MONEY SMART CONTRACT).
KUMA ABINDA YASA MUKA ZABI WANNAN TAFIYA TA FORSAGE.
YAFI "MILLION MONEY" 100%,
A YANZU BABU WONI PLATFORM DAYAKE BIYA 100% KAMAR WAN NAN SHIYASA MUKA YANKE SHARAR CEWA SHI ZAMU DAUKA.
KUMA MUNA ROKON
ALLAH UBANGIJI YABAMU SA'A, YA SHIGE MANA GABA
KUMA YASA ITACE HANYAR ARZIKIN MU AMEEN
No comments:
Post a Comment