[Garabasa] Yadda Zakayi Browsing Kyauta A Layin Etisalat Ga Waya Kirar Android

Assalamu'alaikum
Ayau da yardar Allah zanyi bayani akan yadda zakayi Browsing Kyauta alayin Etisalat
Ta hanyar amfani da [Psiphon Handler] ba tare da ko sisin kaba ma'ana SimCard dinka
ya kasance kamar haka N0.00k
Sannan kuma ka tabbatar da bakayi wani SUBSCRIPTION a layinka ba...
wannan setting din yanada hanyoyi biyu da zaka iya saitashi..
sanna ka tabbata kada kuyi mistake ko guda...
TA YAYA ZAKA SAITA FREE BROWSING A WAYAR KA?
HANYA TA FARKO ...
1. Ka tabbatar cewa Account balance dinka NGN0.00k kima ya kasance babu MB ko guda acikin Layinka
2. Saika bude Psiphon Handler dinka.
3. sannan kasanya wannan setting din acikin [Psiphon Handler]
proxy type-REAL HOST
proxy server-mobile.etisalat.com.ng%2F%3a@41.190.16.160
real proxy type-DEFAULT
real proxy port-80
Sannan kadanna [more options] sekai mark akan http saika sanya
host address 165.139.179.225
PORT-8080 kokuwa wannan 103.10.22.242:3128
sannan kayi save daganan saika danna CONNECT...
HANYA TA BIYU
1. Katabbar dai Account balance dinka N0.00k yake sannan kuma babu MB ko guda acikin wayarka..
2. Kaje acikin Access Point network settings na cikin wayar ka..
kasanya setting kamar haka..
APN-ETISALAT
PROXY- 137.116.200.160
PORT-8080
3. Sannan kashiga Psiphon Handler kasanya wadannan setting dinsu..
ROXY TYPE;- REAL HOST
PROXY SERVER;- 41.190.16.160:8080
REAL PROXY TYPE;- DEFAULT
REAL PROXY PORT;- 80
Saika danna MORE OPTIONS
kanan kayi mark din http
>HOST ADDRESS;- 165.139.179.225
PORT;-8080. ko
HOST ADDRESS:- 103.10.22.242
PORT:- 3128
sannan kayi Save..
kana yin save saika danna CONNECT
KARIN BAYANI: idan kagama setting din to kafin yayi connecting fa zai iya daukarka tsawon minti biyar
5mins ko minti 10... kafin yayi connected..
sedaifa idan yayi connecting zaka iya downloading din duk abinda kake bukata....
kuma acoount dinka ya kasance babu ko sisi aciki....
Rubutawa;- kabeer Browser

No comments:

Post a Comment