MEDA 1GB MEMORY CARD ZUWA 2GB Wannan wani salone da zai baka damar canzawa memorin ka Capacity wanda gada 1GB zaka iya mai da shi zuwa 2GB, ba tare kuma da kana da 2GB din ba, zaka canza 1GB zuwa 2GB. Domin aiwatar da wannan canji na memory card zuwa 2GB bi wadannanmatakan: ♣. Saka memorin da kake son canzawa zuwa 2GB acikin PC naka wato shi 1GB din ♣. Ka debe duk abinda ka sa akansa wato duk lodin da kayi masa ka kwashe ka maida shi wani memorin ko kuma kan computer kayi masa Backup domin saika yi masa Format, ka share shi ya dawo empty ba komai a tare da shi ♣. Sanna ka sauko da wani software mai suna SKYMEDI kayi masa Install akan computer (Download & Install skymedi software) ♣. Bayan ka gama Installation nasa zaiyi LAUNCH wato zai bude, bayan ya bude zai nuna maka da OPTION cewar ka zabi daya ''FIX'' da ''Cancel''daga kasan Menu wato yadda zaka lalubo wurin da Memory card din yake ♣. Domin zabar wurin da memorin yake saika danna ''FIX'' bayan ka danna ''FIX'' zai tambaye ka tabbaci wato (Comfirmation) saika danna YES, bayan ka zabi memory card, to shi kuma wanna application din zai nuna maka adadin yawan memorin ka wato kamar 950MB ko fiye ko kuma kasa yadan ganta da Yawan MB memorin da kasa, tunda dama 1GB kasa ♣. Bayan ka gama wannan, shi wannan application zai nuna acire memorin daga kan computer, saika cire memorin ka sake sawa, bayan ka sake sawa to zaka ga Capacity na memorin ya karu zai canza zuwa 2GB, . «♣». Idan kana son ka duba wurin damemorin yake, wato yadda zaka duba adadin memorin wato (check storage capacity of memory)saika bi wadannan matakan Latsa ''My Computer''-->Me mory Card-- > saika zabi ''Properties, zaka ga adadin da memorin ya canzawato 2GB. Idan kana amfani da VISTA kuma kana bukatar ganin (Memory Card storage Capacity) latsa ''Computer''--> Memory Card saika zabi ''Properties zaka ga adadin yawan MB na memorin da kasa wato2GB wanda ya canza kenan Mai VISTA zai latsa Computer kuma ita zai gani sabanin MY COMPUTER dazai gani . «♣». Sannan yadda zaka tabbatarda zaman memorin akan 2GB, saika sake bude skymedi saika zabi wurin da memorin yake zai nuna maka 1912MB wato 2GB kenan shi kenan memorin ka 1GB ya koma 2GB ya kare kenan saika maida kayan dake kansa na da sannan ka kara masa wani ka gani Da taimakon wannan software da kuma nutsuwar da kayi wajen bin dokokin shi zai baka damar canza 1GB zuwa 2GB, Idan kayi kokarin yin na 2GB zuwa wani GB to kamfanin zasu caje ka wasu kudi na Dollars, domin wanda yake canza 1GB zuwa 2GB kyauta yake aiki, amma na 2GB zasu cajeka kudi kafin su baka wannan skymedi application din. SANARWA MUHIMMIYA Shi wannan application ba duk memori yake amfani ba, akwai memorin da baya yi akansa. Idan kayi saudaya bai yiba to ka bar memorin ka nemi wani, Matsawa da cewar lallai sai wannan memorin yayi doublin to zai jawo maka asarar memorin domin kuwa memorin zai kone ya mutu ya daina ma amfani duka saimu kiya ye sosai kayi share din wannan aiki ga wasu dan su amfana Super fast UC Browser, save 90% of your traffic! Click here to download! Related Posts 1. YADDA ZAKA JUYA SCREEN DIN COMPUTER 2. DOWNLO
No comments:
Post a Comment