Yadda akeyin whatsapp a kananan wayoyi irin Su C1- C-2-2700-expire music dadai sauran kananan wayoyi. Sanin kowane irin wadannan wayoyi basayin whatsapp, to yau nazo muku da wata sabuwar hanya wanda zaku iya yin whatsapp akan irin wayoyin, 1-Dafarko ka nemi waya wanda takeyin whatsapp like nokia X2 ko E5. 2-Saika ciro sim card dinka da memory card dinka sai ka dorashi akan wannan wayar. 3-Sai kaje kayi download din whatsapp in kagama download sai ka dorashi akan memory card din ka. 4-Saika cire memory da sim dinka sai kadawo dashi kan wayarka. 5-Sannan sai ka budeshi kayi register sannan kaci gaba da amfani dashi kamar irin na sauran wayoyi
No comments:
Post a Comment