KANA DA MATSALA GAME DA LAYINKA

KANA DA MATSALA GAME DA LAYINKA. Idan Kana da wata matsala game da network provider dinka wato: MTN AIRTEL GLO ETISALAT Akan suna dibar maka kudi ko ko ka kayi subsribstion baya maka aiki. To Kawai Ka Kira Nigerian Communication Commission NCC wato Cibiyar Layikan Nigeria. Kawai ka kira 622 sannan xasu bukaci ka zabi yaren da kakeso yi magana dasu to da zarar ka kirasu su kuma zasu tilasta maka layin da kake amfani dashi a cikin 24hours..in takaita maku cewa wallahi idan ma kudi suka dibar maka ba dalili to da zarar ka kira NCC to sai kamfaninka sun dawo maka da kudinka. Kar ku manta lambar da zaka kira itace 622. #Like #Share #Comment Link to www.dandalinwaya.faa.im 4more Info.

Daga kabiru Abdullahi

No comments:

Post a Comment