MTN AIRTIME BONUS. Domin More Wannan Garabasar Daga MTN kasance Kana da kudin a Layin wanda ya kama N30 N40 ko N50 N150 a wayarka akalla. Saika zo ka danna *142*1*1# akan N40 zaka samu 4800Airtime valid for 1days *142*2*1# akan N150 zaka samu 33'800 Airtime valid for 7days Wannan Ka sami wannan bonus din xaka iya kira numbobin MTN ne kawai dasu.kuma xasu kwashe ragowar kudin bonus din daka rage da 12am na dare kullum xaka iya yi. Gargadi: Ka sani cewa ba kowane Sim Card yake yi ba, abin lucky ne..idan ka danna code din suka rubuto maka You Not Elegible for this offer. To karda ma ka wahalar da kanka baxaka samu ba.
No comments:
Post a Comment