YADDA ZAKA SAYI 1024MB AKAN N100 A LAYIN AIRTEL!! AIRTEL Nigeria kwanan nan sun gabatar da wani sabon data plan mai suna Weekend Data Bundle wanda suke bada 1024MB wato (1GB) akan N100 Kacal .. Danna *474*1# domin ta saya.. Sannan kuma ka danna *140# sai ka jira sakon text messege domin duba data balance. Amma ka sani wannan Weeked Bundle din yana aiki ne a ranakun karshen sati (Satuday - Sunday). Sannan Wannan offer tana daukar tsawon kwana 6 ne kafin tayi expire.. Zaka iya yin downloading din duk abinda kakeso ka dauko ko kuma kayi streaming din video online. Yanxu service provider suna ta gyara saboda Ntel zasu dawo a watan december. Any way Thanks to Airtel.
No comments:
Post a Comment