YADDA AKE TSAYAR DA LOKACIN DOMIN TSAYAR DA UMARNIN DA KA BA TA KA DA TA KASHE KANT

A sake kirkirar wani shortcut ɗin sai a rubuta (shutdown -a ) ba tare da ka sa wannan alamar baka ɗin ba, sai ka taɓa NEXT sai FINISH icon zai sake bayyana da shutdown(2) sai kai double click a kan sa shi kenan ka tsayar da lokacin da ka sa.
HANYA TA 2:- Ka taɓa (start menu) sai ka rubuta (shutdown -s -t 3600) shi ma ba tare da wannan alamar bakan ba sai ka danna (ENTER) Kwamfuta ta san umarnin da ka ba ta, na ta kashe kanta idan lokacin da ka ba ta ya yi.
Shi ma idan kana so ka tsayar da lokacin sai ka sake taɓa (START MENU) sai ka rubuta (shutdown -a) shi ke nan ka tsayar da lokacin.

No comments:

Post a Comment