YADDA ZAKA FITA DAGA TSARUKAN DA SUKE CIRAR WA MUTUM NAIRA 50 DUK SATI A LAYIN MTN

YADDA ZAKA FITA DAGA TSARUKAN DA SUKE CIRAR WA MUTUM NAIRA 50 DUK SATI A LAYIN MTN. Duk wani Mai Amfanida Layin Mtn Yasan Akwai Tsaruka Guda Hudu A Kamfanin Mtn kamar Haka 1. MTN CALLER TUNE 2. MTN PLAY 3. MTN CNN NEWS 4. MTN BUSENESS DAY Wanda Suke Ciwa Mutane Tuwo A kwarya Wanda Dukansu Duk Tsarin da Ka tsinci Kanka Aciki Sai sun Dinga Cirar Maka Naira 50 duk Sati Ba gaira babu Dalili Kuma Abin Haushi ma Shine Yawancin Wanda Suke Cikin Wadannan Tsaruka Basa Sanin Lokacin da Suke Shiga Tsarukan Saidai Kawai Suga Ana Turo Musu Message Na An Zarar Musu Naira 50. To Insha Allah Yau Duk wanda Yake Taredamu A wannan Shafi Mai Albarka Matsalarsa Takau. YADDA ZAKA FITA DAGA TSARUKAN. 1, MTN PLAY domin Fita Daga Tsarin Tura Sako Kamar Haka (STOP zuwa 700) 2. MTN CALLER TUNE Domin Fita Daga Tsarin Tura Sako Kamar Haka (STOP Zuwa 4100) 3. MTN BUSENESS DAY Domin Futa Daga Tsarin Tura Sako Kamar Haka (NO SDM Zuwa 4900) 4. MTN CNN NEWS Domin Fita Daga Tsarin Tura Sako Kamar Haka (UFCNN Zuwa 700). . Note..ka tuna only MTN SIM .NAI magana akai.

No comments:

Post a Comment