YADDA ZAKUYI BROWSING KYAUTA DA LAYIN MTN A WAYAR ANDROID Assalamu alaikum Kamar yadda wasunku sun riga sun sani wasu kuma basu saniba to komade miyene yanxu ga bayanin yadda xakuyi ta browsing kyauta a layin mtn xaku iya browsing xaku iya download sannan xaku iya watch na youtube ko wasu tashoshin duk a free a layin mtn sannan xakuyi whatsapp instangram facebook twetter da 2go duk akyauta, abin da ake bukata kawai kuyi download na (Psiphon handler.apk) Xaku iya samunsa a play store kokuma www.arewanet.com kokuma wasu shafukan yanargixo To da xarar kun daukota saikuyi install dinta sannan ku budeta idan kun budeta saiku lura dakyau ku duba inda aka rubuta (No Proxy) saiku shiga nan ku maidahi (Real Host) sannan ku duba inda aka rubuta (Proxy Server) saiku rubuta wannan agun: http://172.16.5.226@ Shikkenan saikuyi kasa kadan ku duba inda aka rubuta (Real proxy Server) saiku rubuta wannan agun:10.199.212.2 Sannan kasa xakuga (Real proxy port) saiku rubuta wannan agun:8080 Shikkenan saiku danna (Save) xakuta ya bude Sannan xakuga wasu rubutu ajere saiku shiga (Option) sannan ku sake shiga (more option) idan ya bude sai kuyi tick akan (connect through on HTTP) Sannan ku sake tick akan (use the following setting) Sannan xakuga (Host Address) saiku rubuta 10.199.212.2 Sannan ku rubta wannan (8080) a port Shikkenan saikuyi back ku danna start xakuga ta fara Running shikkenan saikuyi minimizing Kuje ku gwada bude browser kuma Xakuga ya bude Yanxu haka nima dashi nake aiki Allah ya bada sa,a
No comments:
Post a Comment