WHATSAPP DA LAYINKA NA MTN.
Bi wadannan matakan.
MATAKI NA 1... Kayi Hiiraja zuwa tsarin MTNtrue talk... Ta hanyar danna *400# ko MTN sm0othtalk..Ta hanyar danna *401# ko kuma MTN pulse Ta danna *406#.
MATAKI NA 2..., Ka shiga wajen tura sako ka rubuta mms to 3888
MATAKI NA 3.... MTN zasu turo maka da wani sako na setting, sai kayi ..saving dinsa kuma sai kayi activating a duk lokacin da kake bukatar shiga whatsapp...
NOTE: yana aiki ne kawai akan tsarikan dana lissafa a sama. Kowa ya ajiye numbarsa da ya bude Whatsapp da ita domin karin dankon zumunci..here! Happy Chatting
YADDA ZAKAYI CHATTING KYAUTA A WHATSAPP DA LAYINKA NA MTN.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment