YADDA ZAKA SAMI 3GB DATA A LAYIN MTN KYAUTA.

Kaje wajen rubuta sako wato text msg ka rubuta
100H to 131
kawai sai ka jira messege
. Idan basu turo maka da messege ba, to ka ci gaba da turawa akalla sau biyar saika jira sakon messege.
Kuma koda layinka baka da ko sisi zaiyi.
Wallahi dashi nake aiki yanxu. Idan ka tura yanxu basu dawo maka da reply to kar ka damu cinkuso ne yayi yawa sai ka bari irin 1 0 na dare sai kayi.

No comments:

Post a Comment