Kabi wadannan matakan na kasa br />
1. Ka kashe wayar taka.
2. Sannan ka cire SIM card da memory card dinka.
3. Sannan saika latsa kuma ka danne wadannan keys din 3,*,sai green buttum na kira)
4. Sannan ba tare da ka daga wannan madannan guda 3 ba saika danna
power button wato madannin kunnawa.
5. Nan take zata fara Formatting din komai na cikin wayar.
6. Amma ka sani cewa wannan trick din yana da matukar hadari domin idan bakayi sa'a ba wayarka tana iya samu problem....
Gargadi: Ka tabbata cewa kana da enoght chaji a wayar taka kafin ka fara wannan aikin.
Kafin kayi wannan aikin ka tabbata kayi copied din dukkan lambobinka zuwa saman layinka da kuma Notes zuwa kan Memory dinka, saboda komai na cikin wayar taka zai goge gaba ki daya.
Bayan wayar taka ta gama formatting zata dawo kamar sabuwa. Komai nata zai dawo sabo koda ka manta security code dinka zai koma defult wato 12345..but amma wannan trick din yana aiki akan Nokia Symbian ne da wadansu daga cikin Java Phone.
Daga:-Kabiru Abdullahi
YADDA ZAKA FLASHING DIN WAYARKA DA KANKA.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment