YADDA ZAKAYI FREE BROWSING NA AWA DAYA KYAUTA A LAYIN AIRTEL..

Samu kyautar awa daya na shiga internet from Airtel! Ta hanyar amfani da opera mini..
Domin samun wannan damar kawai shiga wannan link din
http://webpass.opera.com/product/id/978730419568
zaka ga sun rubutu maka haka br />
Free Free pass from Airtel NGN 0.00  hour Enjoy a free hour of mobile internet browsing
on your Airtel-Opera Mini browser
sai ka latsa inda aka Rubuta FREE.. To shikenan sun baka 1 hour kyauta domin yin browsing a kowacce a site a cikin wannan opera mini din.
NOTE- Ka sani cewa zaka iya download a wannan 1 hour din amma kar kayi download din file din daya wuce 15MB.
Kuma zakayi amfani da opera mini ce wacce taka Version 5.1 abinda yayi sama...
Ga Kuma yadda sauran Tsarukan suke idan kana da sha'awar sayen Time..
AIRTEL-OPERA WEBPASS..
Airtel Web Pass Yana ba users damar yin browse na internet da wayarka ta hanyar amfani Opera-mini
browsers domin yin dukkan bukatun da kakeso a kayadadden lokacin daka saya din.
Tare da Airtel Web Pass, zaka iya amfani da wayarka cikin sauki domin ka sayi time-based or content-based
mobile data packages a cikin hanya mai sauki ta One- Click Purchase, kamar dai yadda ake sayen mobile
applications yanxu.
Haka zalika tare da Airtel Web Pass, customers wanda bashi da data kuma yana bukatar experience the
mobile internet kuma yana tsoron yanayin chajin da za'ayi mashi, don haka zaka iya amfani da wannan damar domin ka zabi full
web browsing na awa daya, ko kwana daya ko minti 30, ko kuma kana son kayi browse akan Facebook na kwana daya to duk zaka iya sayen yanayin abinda kakeso.
This service which is exclusive to Airtel
Nigeria, will offer the most flexible, easy-to-
understand and affordable mobile web-surfing
options to our mobile customers
Yadda Zakayi Amfani Da Web Pass Powered by Opera?
Da farko ka ziyarci webpass.opera.com domin zabar kalar kunshin da kakeso.
Gasu Kamar Haka br />
> Akwai 30 Minutes Internet akan kudi NGN 30.00.
Buy This pass will give you access to the Internet for 30
minutes.
> Akwai 2 Days Internet akan kudi NGN 150.00, Buy This pass will give you access to the Internet for 48
Hours.
> Akwai 1 Hour Internet akan NGN 50.00, Buy This pass will give you access to the Internet for 1
Hour.
> Akwai 1 Day Facebook akan NGN 10.00, Buy This pass will give you access to the Facebook for 24
Hours.
> Akwai 1 Month Internet akan kudi NGN 400.00, Buy This pass will give you access to the Internet for 30
Days.
> Akwai 1 Week Internet akan kudi NGN 300.00, Buy This pass will give you access to the Internet for 7
days.
> Akwai 1 Day Internet akan NGN 100.00, 24 hours Buy This pass will give you access to the Internet for 24
Hours.
> Akwai 1 Month Facebook akan kudi NGN 300.00, Buy This pass will give you access to the Facebook for 30
days.
> Akwai Ebola Info shi wannan kyauta ne NGN 0.00, 24 hours Free, This web pass will give you access to Ebola related
information for 24 hours.
Idan ka shiga wannan link din webpass.opera.com duk zaka ga yadda zaka iya sayen time pass din cikin sauki..
NOTE:
Kuma ka sani cewa wannan webpass zaka iya amfani da shine akan opera mini only..don haka ka zabi opera mini mai sauri domin more mintunan da ka saya.

No comments:

Post a Comment