Wannan daga masu amfani da layin MTN ne kuma masu amfani da wayar Blackberry kuma sannan kayi Subscribed na mtn monthly BB plan . Zakayi browse, download amma duk lokacin da kayi kokarin kallon youtube videos ko streaming videos ana chazar kudinka ne maimakon wannan subscribtion.
Don haka wannan zai taimaka maka domin ka warware wannan matsala taka.
To Configure your Blackberry to avoid airtime charges for YouTube videos by following these instructions.
How to Configure Your Blackberry (OS 5 OS 7) to Avoid Airtime Charges When Watching Video On Youtube
mataki na 1: ka bude Blackberry “Browser”dinka
Mataki na 2: ka latsa akan Menu sannan ka latsa “Option”
Mataki na 3: kayi Checking “Switching to Carrier Network For Streaming Media”
Mataki na 4: bayan wannan saika latsa akan Save Changes...
To idan kayi hakan zaka rika kallonka ba tare da an taba maka kudinka na cikin waya ba..
Da fatab wannan zai taimaka.
YADDA ZAKA KALLI FINA-FINAI/VIDEOS AKAN YOUTUBE KYAUTA BA TARE DA AN TABA MAKA KUDINKA BA.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment