YADDA ZAKA SAMI 19GB A LAYIN AIRTEL KYAUTA.

Da farko anaso ka kasance cikin wani promo da airtel suka taba yi tun can baya wato REWARD LOYALTY PROGRAMME. Idan kuma baka ciki to kana iya shiga yanxu ta hanyar tura sakon sms da br /> REWARDZ to 797 ko kuma da danna *141*797*1#.
Zasu nuna maka cewa you are welcome to airtel rewald layalty programme u can earn d point.
Shikenan sai kaje wajen tura sako again ka rubuta br />
RD 125MB to 797
kayi kamar yadda kaga nayi,bayan messege din ya shiga to zasu dan dade basu dawo maka da reply ba..sai ka jira ko kuma xaka iya tura akalla sau uku idan kaga basu dawo maka da reply da wuri ba.
Xaka ga sun tura maka da messege cewa br /> CONGRATULATION You Have Awarded With 125MB to check your balance dail *123#.
Shikenan haka xaka tayi har ka tara yadda kake bukata.
Gargadi: Wannan na gwada kuma yanayi domin na samu 3GB,don haka karda ka gwada baka samu ba kaxo nan kayi wata maganar banxa,kuma wannan shine trick din dan bada na karshe a public sai dai mu hade a V.I.P nan gaba kadan.we have more hot trick.
Domin Duba Mb dinka danna *123*10# ko *141*11*0#
Note: Karda Ka Wuce Bakayi Like Ko Comment Ba Domin Abokanka Su Karu

No comments:

Post a Comment