[Android] YADDA AKE AMFANI DA 150MB NA
MUSIC A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI BY SINIKOM ATF
Kamar yadda kuka sani shi mb na music
baya amfani akowane irin waya batare da
wasu yan dabaruba abaya munyi ta bada
bayanin yadda xakuyi amfani dashi a
wayoyin java da symbian yau kuma mukaxo
muku da bayanin yadda ake amfani dashi
a wayar android amma dukda hakan
wasunku basu fahintaba wasu kuma sun
fahinta amma kuma koda sun seta baya
musu aiki to yanxu alhamdulillah
kasancewar cheats da tweak sun danyi nisa
to sabo da haka naga ya dace na baku
wannan bayanin domin kuna dan ragewa
Ta hanyar amfani da mb na music
*****
Da farkode ga yadda zaku samu kyautar
150MB din abin da xakuyi kawai kuje gun
message ku aika sakon (I to 5900) wato
xaku rubuta I saiku aikawa 5900 nan take
xaku samu sakon an baku 150MB domin
duba mb din saiku danna *559*2# ita
wannan MB din xatayi tsawon kwana
bakwai kuna morarta sannan idan ta cika
kwana bakwai wato sati daya xaku iya sake
aika sakon ( I to 5900) xasu sake baku
150mb kunga kenan da xarar kun karar da
150mb saiku jira tayi expire sannan ku sake
aika sakon domin su sake baku,
*****
Idan kun tabbatar da kun samu 150mb
dinku to yanxu saikuyi download na wani
application mai suna (Simple Android
Server.apk) ga link din application din saiku
shiga domin ku daukoshi:-
http://dl3.apk-dl.com/root/apk/2016/1/
17/com.simpleandroidserver.simplea
ndroidserver_18.apk?f=Simple%2
0Android%20Server_3.7.0_apk-dl
.com.apk
Da zarar kun sauko da wannan application
din saikuyi Install dinsa amma karku
budeshi kawai kuyi install dinsa saiku barshi
***
Sannan saikuje setting na wayarku ku shiga
more wata wayar kuma xaku shiga
(network & wirless) sannan ku shiga
(mobile network) daganan kushiga (Access
Point Name) wasu wayoyin duk basu da
wannan kawai de ku shiga (Access Point
Name) sannan ku hau kan MTN NG anan
xakuga setting na MTN dinku saiku shiga ku
duba (Proxy saiku rubuta 127.0.0.1) kasansa
kuma (Port: saiku rubuta 8080) sannan sai
kuyi save shikkenan saiku dawo ku bude
(simple android server)
**
Saiku duba inda aka rubuta (Connection
Setting) saiku shiga idan ya bude ku duba
inda aka rubuta (Proxy Host) saiku shiga ku
rubuta 10.199.212.2 sannan ku shiga (Proxy
port) ku rubuta 8080
Daganan saikuyi kasa ku duba inda aka
rubuta (Injection Host) saiku rubuta
www.musicplus.mtnonline.com
***
Sannan sai kuyi Bark ku duba dan saman
Simple Android Server din ku lura da kyau
xakuga An rubuta (Start Server) daga dan
gaban rubutun start server xakuga wani
dan abu fari saikuyi touch dinsa sau daya ko
sau biyu kuna dannawa xakuga Simple
server dinku ta fara Connecting xakuga tana
muku wani lissafi to karku damu kawai kuyi
minimizing kuje ku bude abin da kukeson
budewa shikkenan kun gama setting dinku
Asha shagali lafiya
Kasance Mai Ziyartar Wannan Gida Ko Wani Lokaci Domin Kuwa Sai Mun Fara Postin Achan Kafin Musakashi Asauran Shafuka
[Android] YADDA AKE AMFANI DA 150MB NA MUSIC A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment