Idan akace caller tune to wani sautine wanda idan an kira mutum kafin wayar ta shiga xakaji wani kida ko waka to wannan shine coller tune. Ga yadda xaka kirkiri naka da kanka kuma kasa duk wakar da kakeso kokuma kayi recode kasa da farko ka kira 4100 xakaji sun daga sunma wani turanci to kawai ka danna 1 domin active na caller tune sannan saika danna 4 sannan ka sake danna 1 saika sauraresu xasu baka damar yin record to sai kayi record din abin da kakeso misali: kamar kace nagode da kirana da kayi . Idan ka hada record din to saika danna # ka saurari record din sannan ka danna 1 domin yin comfirm shikkenan ka gama xakaji sun turoma da wani message wanda yake cewa you have now created a customized caller tune for your line so when callers call you domin tabbatar da aikinka yayi saika nemi wata wayar ka gwada kirin layin naka shikkenan ALLAH YA BADA SA,A? Create by sinikom
No comments:
Post a Comment