YADDA ZAKA SAMI N1,000 AIRTIME KYAUTA DUK SATI TA HANYAR "GIDIMO". GIDIMO na daya daga mobile application wanda zai kara karfafa maka gwuiwa sauke shi a wayarka, saboda yana da matukar amfani waje samun educative and enriching. Gidimois apps da ake amfani dashi a wayoyin hannu domin koyon abubuwa daban daban, shi wannan apps din burin shine ya kara fad'ad'a ilimi ne a yankin Africa. baiyi wani karfi ba sosai domin ba'a dade da lauched nashi ba wanda suke da hadin gwuiwa/hannun jari da Diamond Bank. Gidimo yanxu haka yana da mabiya sama da 70,000 a cigaba da samun karbuwa da yake yi a halin yanxu. Wannan Apps din ya shirya wadansu self-test questions tare da kuma videos, tutorials, da learning material akan komai na rayuwan matasan Africa wadanda suka hada personal da professional lives. Kuma Users na gidimo zai iya yin chat dashi, kayi abokai, ka tura hotuna, ka kuma karanta labarai da dumi-duminsu, sannan zaka iya duba schedules na tashin jiragen sama, tare da viewing din cinema schedules, kuma duk a samanshi zaka iya duba live scores da labaran wasanni na ko'ina a duniya da kuma samun lifestyle tips duk a wannan apps din domin karuwar kanka da kanka. A dayan hannun kuma wannan apps din Gidimo yana aiki akan kowace waya wadanda suka hada da Android, Blackberry, Symbian da kuma Java users. TA YAYA ZAKA SAMI N1,000 Airtime DUK SATI? >>Domin samin free airtime din , abinda zakayi kawai ka ziyarci www.gidimo.com >> Sannan kayi Download din app din akan wayarka. >> kayi Install dinsa sannan saika bude shi , sannan saika cike ainihin details dinka (Ka sanya original mobile number dinka domin anan ne zasu turo maka da kudin) >> Sai kaje Gidi Prep ko Diamond prep challenge, saika zabi inda kakeso O’ Level ko Jamb >> Ka fara amsa tambayoyin ta hanyar zaben subject din da kake ganin kafi kwarewa akai(questions asked are secondary school stuffs). Karka damu, gidiPrep kuma yakan kunshi akan job test da kuma professional course practice. Duk karshen sati wato ranar lahadi suna zabar mutane 2,500 wadanda suka fi amsa tambayoyin dai-dai a satin sukan turo ma kowa kyautar N1,000N na recharge card akan number din da kayi register da ita. Domin duba point dinka da kuma wadanda suke gaba ko wadanda suka sami nasara a satin shiga nan gidimo.com/dnpc-leaderboard/ If you think knowledge is expensive, try ignorance. Gardadi: Domim samun wannan katin na N1,000 to ka tabbata fa kayi kokari wajen bada amsoshin tambayoyin da suka yi maka daidai, kuma ka zabi subject din da kaga kafi fahimta a secondary school dinka..don haka yanayin yanda ka daga yanayin yadda zaka ga sakamako mai kyau.. Allah Ya Bada Sa'a.. Ni Dai Na Samu..tawa saura wannan satin ma muna sanya rai zuwa ranar lahadi Idan Allah Ya kaimu. WhatsApp Contant Only:
No comments:
Post a Comment