Yanda Zaku Tsayar Da Alarm Din Wayarku Da Muryarku

Barkan Muda Warhaka. Yanda Zaku Tsayar Da Alarm Din Wayarku Da Zarar Taji Muryarka Toh, nasan ga Wasu basa neman wannan bayanin amma Kuma bayanin yanada Dadin Kuma Abokanka Zasu Iya Cewa Wayarka .....
Ba sai na karashe Ba Toh ...
Wasu Lokutan Zaku Sa Alarm Killa Kuna So Ya Tashe Ku Da Asuba Ko Da Safe Toh Da Yafara Karar Nan Kukuma Abin Yana Bata Maku Rai Saiku Rasa Tayaya Zaku Kashe Kashi Kuna Jin Lalaci Karda Ku Tashi Da Zarar Kace Ma Alarm Din "" STOP"" Zai Tsaya Ba Tare Da Ka Taba Wayarba Yana Jin Muryarka....
Yanzu Zan Baku Wani App Wanda Shi na alarm Kuma Yana Iya amfani Da Muryarka domin tsayar Dashi...
Yanda Ake Saitawa
==>>> Farko, Ku Dauko Wannan App Din Mai Suna WakeVoice Trial alarm clock Saiku Sanya App Din Acikin Wayarku...
==>>> Daga Nan Saiku Bude App Din Idan Kun Gama Dauko Shi .
Daga nan Saiku Saita alarm Dinku Dai-Dai Lokacin Da Kuke So
===>>> Daga Nan Saiku Zabi Speech Synthesis Da Kuma Voice Recognition .
Inda Zance Maku Voice Recognition Shine Yake Jin Muryar Na Cewar Ya Tsaya Sai Kuma Speech Synthesis Shi Kuma Na Duba Widgets Na Weather Ne Alokaci Da Alarm Yake Kara'a ....
==>>> Toh, Kunsan Komai Kafin A Tabbatar Me Aiki Ne Sai Angwada Sabida Haka Saiku Danna Akan Test Sabida Ku gwada..
==>>> Daga Nan Zaku Ga Majiya Na Google [Google Listener] Toh Anan Saiku CE STOP
==>> Daga Nan Alarm Zai Tsaya Shikenan Kun Saita Alarm Wanda Zai Tsaya Idan Yaji Muryarku...
==>>>Daga Nan Zaku Iya Saita Wasu Abubuwa Daban-daban Acikin App Din Idan Kun Dauko... Ku Cigaba Da Shiga Wannan Shafin Na Hausa Zamu Cigaba Da Baku Bayanai Iri-iri

No comments:

Post a Comment