Assalamu Alaikum. Barkan Muda Warhaka Naga Sakonni A Email Dinah Inda Jama'a Suke Cewa Suna amfani da VPN Application [Ma'ana Suna amfani Da simple server, psiphon handler, droid vpn, tweakware open vpn] Da Sauran Irin Su ..
Suka Ce Yawanci Suna Amfani Da Garabasa Ne Amma Basa Iya Samma Abokan Su Wifi Hotspot DinSu ....
Toh, A Yau Nakawo Maku Yanda Zaku Murde Wuyan Matsalar Ku ...
1. Bayanku Kun Bude Vpn Application Dinku [simple server, psiphon handler, droid vpn, tweakware open vpn , d.s] Domin Ku More Wata Garabasar MTN Bis Ko Etisalat Chatpak Da Sauran su..
Kawai Ku Bude Wifi Hotspot [Daga Nan Saiku Saita Wifi Security Dinku Zuwa None, ko Default]
2. Daga Nan Saiku Je Wayar Wanda Yake Son Yayi Amfani Da Wifi Dinku Saiku Kunna Wifi DinShi Daga Nan Saiku Fara Nemo Wifi Dinka Da Za'ayi amfani dashi
3. Da Zarar Ya Gano Sunan Wifi Dinka Saiku Hada Sadarwa [connect] Da Naka Wifi Din..
4. Da Zarar Yayi Connecting Saiku Je Kan Wifi Din Wancan Saiku Danna Akan Sunan Wifi Dinshi Daga Nan Zai Nuna Maku Option Biyu Saiku Dannan akan
Modify Network Daga Nan Saiku Yi Mark Akan Advance Option
5. Daga Nan Wani Dan Karamin Menu Xai Bayyana Saiku Canxa Proxy Din Daga
None Zuwa Manual ..
Daga Nan Saiku Cike Gurin Da Wannan Bayanan Da Zan Bada akasa
Proxy Hostname : 127.0.0.1
Proxy Port : 8080
Daga Nan Saiku Yi Saving ..
Shikenan Saiku Yi Browsing Dinku Tare...Allah yabada sa'a
Yanda Zaku Yi Sharing Din Simple Server Ta Wifi Hotspot
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
No comments:
Post a Comment